Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Adam a zango ya sayi sabuwar Motar da Babu Giya ajikinta.

Jarumin kannywood Adam A Zango ya sayi sabuwar motar data bawa Kowa mamaki kamar yadda jarumin ya wallafa hotunan a shafinsa na Instagram.

Advertising

Hotunan da Adam A zango ya wallafa a shafinsa na Instagram An hangoshi tareda producer a kannywood Abubakar Bashir maishadda zaune akan sabuwar Motar jarumin suna cikin fara’a da nishadi.

Sai dai wani dan gajeran bidiyo da Adam a zango ya wallafa a shafin nasa inda daya daga cikin aminin Adam a zango jamilu kochila yashigo motar domin tuka jarumin bayan ya kunna motar dai jamilu yayi turus gaban sitiyari inda ya duba ya duba baiga giyar motar ba yake tambayar jarumin ina giyar motar kaman yadda zaku gani a Bidiyon dake kasan wannan rubutu.

https://youtu.be/gtYwdca-RO8

Mungode da bibiyar shafin mu, muna matukar alfahari daku ku cigaba da kasancewa danu domin samun zafafan labarai.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button