Labaran Kannywood

Abun Takaici: Jarumar kannywood din data yaga Dala ta shiga gasar cin naira Dubu hamsin din da Adam a Zango yasa

Samha M Inuwa meyaga dala tashiga gasar Adam a zango ta wakar Asin Da Asin, domun Cin 50,000.00

Idan baku mantaba a kwanan baya mun kawo muku Bidiyon wata jarumar kannywood data yaga Dalar Amurka $100 Sabida nuna cewar ita mai kudi ce.

Jarumar sunyi gasar yaga kudi da almubazzarnci da kudi a sahfin TikTok ita da wata matashiya. Bayan suyi wannangasa daga baya jarumar ta wallafa hoton Mahaifiyar ta take cewa masu garkuwa da mutane sun saceta suna neman a basu kudi.

Sai gashi a kwanan nan Fitacen mawaki kuma Jarumi a Kannywood Adam A Zango yasa gasar naira Dubu Hamsin a wata sabuwar wakarsa mai suna “Asin Da Asin” An hango jarumar itama ta shiga gasar domin cin naira Dubu hamsin. Wanda hakan ya ja mata zagi gurin al’uma suna ganin cewar dama bata da kosisi take gasar kudi.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button