Labarai
Aisha Zaki abokin fadan Sudeenly a TikTok ta zazzagi mutanen da suke kokarin sake hada su fadan
Aisha Zaki abokin fadan Sudeenly a TikTok ta zazzagi mutanen da suke kokarin sake hada su fadan
Kamar yadda kuka sani har yanzu dai ana tsaka da yawan cece-kuce akan batun fadan ‘yam matan TikTok Suddenly da kawayenta su Aisha Zaki.
To a yanzu ne muka sami wata bidiyon daga tashar Youtube mai suna “Dalatop24” inda muka sami wata bidiyon Aisha Zaki tana magana akan mutanen da suke mata tsokaci kan cewa, ya suka kare game da rigimar su da Sudeenly.
A cikim bidyon zaku ji yadda Aisha Zaki take zagin wadan nan mutane da suke mata tambaya akan fadan su da Suddenly, wanda har take cewa tsautsayine yasa har sukayi wannan fadan da Suddenly.
Domin muji cikekken bayani daga bakin Aisha Zaki sai ku kalli bidiyon dake kasa.