Labarai
Allah ya karfi ran wata amarya bayan da suka gama rakashewa da angon ta a wajan shagalin biki
Allah ya karfi ran wata amarya bayan da suka gama rakashewa da angon ta a wajan shagalin biki

Kamar yadda kuka sani a yanzu ana tsaka da nuna wata halayya a lokacin da za’ayi bikin ango da amarya, wanda suke rungumar junan su tare da sunbata har ma da wasu abunuwan da daban.
To a yau muka sami wani faifai bidiyo daga tashar “Top hausa” dake kan mahnajar Youtube, inda muka sami labarin wasu ma’aurata wanda suka sha shagalin bikin su amma bayan nan sai amaryar ta rasu.
A wajan shagalin bikin nasu anga angon yana rawa tare da amaryar tasa har ma yake daukanta a hannu yana rawa da ita, wanda hakan ya dauki hankulan jama’a wanda suka halarci bikin.
Amma bayan an gama gudanar da bikin Allah ya karfi ran amaryar.
Ga bidiyon nan domin ku kalla kai tsaye.