Labarai
Anyi yunkurin yanka wani matashi da aka masa alkawarin sashi a shirin kwana casa’in 90 na tashar Arewa24
Anyi yunkurin yanka wani matashi da aka masa alkawarin sashi a shirin kwana casa'in 90 na tashar Arewa24
A wani labarin da muka samu daga tashar “Tsakar gida” takan manhajar Youtube munji wasu labarai guda biyu, daya akan wani mutumi da aka kusa a yanka shi sabida an masa alkawarin za’a sanya shi a shirin Kwana casa’an 90.
Daya labarin kuma an kama wani mata shi da yake zina da ‘yam mata da sunan ficaccan Daraktan kuma furodusa na Masana’antar Kannywood “Abubakar bashir mai shadda”.
A cikin bidiyon da zaku kalla a kasa wanda tashar “Tsakar gida” ta wallafa zakuji yadda cikakkun labaran suke.
Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla kai tsaye.