Wakokin Hausa

Mawaki Hamisu Breaker ya fitar da sabuwar wakar sa mai suna “Dan Dako”

Mawaki Hamisu Breaker ya fitar da sabuwar wakar sa mai suna "Dan Dako"

Ficaccan Mawakin Masana’antar Kannywood Hamisu Breaker wanda yayi fice wajan rera wakokin soyayya, a wannan lokacin yazo da wata sabuwar wakar sa mai suna “Dan Dako”.

Mawaki Hamisu Breaker ya haska Jarumar shirin Izzar so mai dogon zango wato Aisha Najamu a matsayin wanda ya yi mata Dako.

Ga bidiyon wankar nan dai a kasa domin ku kalla kuji sabuwar wakar da Hamisu Breaker ya rera mai suna “Dan Dako”.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button