Advertising
Advertising
Labarai

Jami’an tsaro sun kama mutumin daya sace yarinyar nan Hanifa sannan kuma ya daddatsa ta ya binne ta

Jami'an tsaro sun kama mutumin daya sace yarinyar nan Hanifa sannan kuma ya daddatsa ta ya binne ta

Kamar yadda kuka sani dazu mun kawo muku labarin yarinyar da da aka sace ta mai suna Hanifa bayan kwanaki 46 da shida da suka gabata.

Advertising

To a yanzu kuma an bayyana cewa malamin makarantar su ne ya sace wanda ya kashe ta tun bayan kwana biyar a suka wuce, ta hanyar bata shinkafar bera sannan kuma ya daddatsa ta ya binne ta.

A bidiyon da muka samu wansa tashar “Tsakar gida” ta wallafa munga yadda aka mutumin ya daddatsa yarinyar sannan kuma ya binne ta.

Amma jami’an tsaro sun kama mutumin tare da wani wanda ya taimaka masa wajan binne tan, wanda yanzu haka suna hannu sannan kuma ana musu tambayoyi akan ta’asar da suka aikata.

Advertising

Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin kuga yadda mutumin tare da abokin sa suka daddatsa yarinyar sannan suka binne ta.

Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla kai tsaye.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button