Labaran Kannywood

Daga yau nabar Masana’antar Kannywood baza sake harkar Fim ba, cewar jaruma Hussna Adam Annuri

Daga yau nabar Masana'antar Kannywood baza sake harkar Fim ba, cewar jaruma Hussna Adam Annuri

Yanzu muka sami wani labari daga shafin ficacciyar jarumar Masana’antar Kannywood Hussna Adam Annuri, inda ta bayyana cewa daga yau ta bar Masana’antar Fim insha Allah.

Jaruma Hussna Adam Annuri tayi wallafar ne a kasan wani hoton a gefen hoton nata, ga shi kamar haka.

Assalamu alaikum warahamatullah ni hassana adam annuri daga yau 21/January/2022 nabar masana’antar Film in sha Allah”.

Bayan wallafar da tayi ne nan take mabiyan ta suka fara tofa albarkacin bakin su akan wallafar da jarumar tayi, inda wasu suke mata fatan alkairi Allah yasa haka ne yafi alkairi.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button