Labarai

Jerin wasu ‘yam matan TikTok guda 10 da suka shahara dalilin wasu abubuwan da suke wallafawa a dandalin

Jerin wasu 'yam matan TikTok guda 10 da suka shahara dalilin wasu abubuwan da suke wallafawa a dandalin

Kamar yadda kuka sani dandalin TikTok ya zama dandalin ‘yam mata a wannan lokacin domin sukan wallafa bidiyon kan su suna rawa da waka domin su ha hankalin maziyartan su maza, duba da yadda suke wallafa domin nasu duk surar jikin su a waje.

Har yanzu dai dandalin TikTok yana sa ‘yam mata suna abubuwan da zasu janyowa kan zagi da maganganu mara sa dadi, domin suna ganin abin da suke kamar dai-dai ne.

Sannan kuma dandalin TikTok yana daya daga cikin abin da yayi sanadiyyar lalata tarbiyyar ‘yam matan mu na yamzu, sabida badakalan dake cikin sa wanda ‘yam matan suke fidda surar jikin su suna rawar banza da nunawa dunuya kan su.

Idan baku manta ba a kwanakin baya da suka wuce an yi wani rikici a dandalin TikTok daya karade kafafun sada zumunta tsakanin wasu ‘yam mata, wanda har abin nasu a kai ga shari’a.

To a dalilin fitsarancin da ‘yam matan suke a dandalin na TikTok yake kokarin sufewa shi domin samin saukin abubuwan da ‘yam matan suke aikatawa a dandalin.

To a yau kuma mun sami wata bidiyo daga tashar “Gaskiya24 Tv”, wanda aka jero wasu ‘yam mata guda 10 da suka shahara a dandalin TikTok.

Dalilin shaharar wadan nan ‘yam matan suna walafa wasu bidiyoyi ne da suke jan hankalin mutane wanda hakan yasa suka yi kaurin suna.

Sannan a cikin bidiyon zakuga yadda aka jero ‘yam matan tare da abubuwan da suke gudanarwa a dandalin na TikTok wanda har suka shahara duniya tasan da su.

Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla kusan wadan nan ‘yam matan da suka shahara a dandalin TikTok.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button