Labaran Wasanni
Ali Jita – Tambura
Fitaccen mawakin Hausa Ali Jita ya saki wata Sabuwar wakar sa mai taken suna “Tambura” Zan so ace masoya wannan mawaki sun saurari wannan waka.
Advertising
Zaka iya sauraran wannan waka mai suna Ali Jita Tambura. ko kuma kudanna Download domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.
Mawakin ya shahara wajen sakin wakokin soyayya dana Amare, Haka kuma jarumin baya sakin waka mara dadi.
Ku kasance da Hausadailynews.com dan samun zafafan wakokin hausa dama na duniya baki daya.
Advertising
Advertising