Advertising
Advertising
Wakokin Hausa

Umar MB – Da Idanu Na

Fitaccen mawakin Hausa Umar MB ya saki wata Sabuwar wakar sa mai taken suna “Da Idanu Na” Zan so ace masoya wannan mawaki sun saurari wannan waka.

Advertising

Zaka iya sauraran wannan waka mai suna Umar MB – Da Idanu Na. ko kuma kudanna Download domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Mawakin ya shahara wajen sakin wakokin Soyayya dana Amare, Haka kuma jarumin baya sakin waka mara dadi.

Ku kasance da Hausadailynews.com dan samun zafafan wakokin hausa dama na duniya baki daya.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button