Advertising
Advertising
Uncategory

Aisha Zaki Abokiyar rigimar Jamila Suddenly ta fadi wasu kalamai da suka bawa kowa mamaki cikin wani video a Shafin TikTok.

Aisha Zaki fitacciya ce a dan dalin TikTok wacce suka sha rigima da Jamila Suddeenly tun anayi da baki har takai sun fara zubarwa da kansu jini.

Advertising

Aisha zaki ta ce Kwanan zata bar shafin TikTok saka makon tana da mafada akwai wanda suka isa su gaya mata taji, Kuma mahaifiyar ta tace ta dena kuma cikin yan kwanakin nan zatai Aure.

Hoton Aisha zaki Da mahaifiyar ta.

Matashiyar ta kara da cewa duk wanda ya sake zagin mahaifiyar ta akan lefin da bata san tayiba yaje shida Allah, Kuma tana mai bawa masoyanta hakuri kuma tana musu fatan Alkhari, Ta kuma ce idan da wanda zai siyi shafinta yabita Instagram domin suyi cinikin kaman yadda tq fada a wannan Bidiyon dake kasa.

Advertising
https://www.instagram.com/tv/CZEQIs4lJC6/?utm_medium=copy_link

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button