Labarai

Malam Ibrahim Khalil ya janyowa kansa cece-kuce bayan da aka gan shi a gidan perty

Malam Ibrahim Khalil ya janyowa kansa cece-kuce bayan da aka gan shi a gidan perty

Kasancewar malamin addini shine uba shine mai tarbiyya shine fadakarwa shine mai shiryar wa shine abin koyi a cikin al’umma, mutane sunajin kaikayi a cikin ran su tate da jin kunya ace anga wani malamin addini yana abu na shagala da gafala irin yadda ‘yan duniya suke aikatawa.

Kamar yadda kuka sani dai malamai sune masu fadakarwa akan wasu abubuwan da ‘yan duniya suke aikawa wanda zai iya watsa tarbiyyar al’umma.

Sannan kuma sune masu yin wa’azi akan abin da bai dace ba wanda zai iya kawa mutum ga halaka, malamai sune suke magana akan mutanen da suke sheke ayar su a irin gidajen perty wanda ake cakudayya tsakanin maza da mata.

To amma a yanzu an sami bidiyon wani babban malamin addinin musulinci inda aka gan shi yana bawa wata mata abu a baki sannan kuma mutane suna ihu tare da yin tafi.

Malamin ba kowa bane face malam Ibrahim Khalil.

Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin kuga malamin a gidan perty wanda hakan ya janyo masa cece-kuce a wajan mutane.

Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button