Labarai

Aisha Buhari ta goyi bayan a zartar da hukuncin kisa a bainar jama’a kan mutumin daya kashe Hanifa

Yanzu yanzu uwar gidan shugaban kasa Muhammad Buhari wato Aisha Bubari ta bayyana goyon bayan ta kan hukuncin kisan da Sheikh Abdallah Gadon Kaya yayi kira da azartar kan makashin Hanifa.

Inda Aisha Buhari ta wallafa tsakuren lakcar inda malamin ke bayyana kamata yayi a zartar masa da hukuncin kisa a bainar jama’a.

Sannan kuma ta wallafa wani rubutu imda take cewa, muna goyon bayan hukuncin malam sannan taja hankalin hukumar ‘yan sanda.

Ga kadan daga cikin tsakuran lakcar da Sheikh Abdallah Gadon Kaya da Aisha Buhari ta wallafa a shafin ta na sada zumunta instagram, inda take nuna goyon bayan ta akan a a zartar da hukunci kan mutumin daya kashe Hanifa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button