Advertising
Advertising
Labarai

‘Yan Daba sun yiwa wata yarinya Fadila dukan tsiya sabida tayi magana akan wani dan siyasa a Maiduguri

'Yan Daba sun yiwa wata yarinya Fadila dukan tsiya sabida tayi magana akan wani dan siyasa a Maiduguri

Wata yarinya mai suna Fadila Abubakar ta tsallake rijiya da baya a lokacin da wasu matasa suka kai mata hari sabida taci mutuncin wani dan siyasa.

Advertising

Matasan wanda aka bayyana su da $Daloli a hannun su sune wanda dan saiyasar mai suna santomi ya basu $Daloli akan suje suci mutuncin yarinyar mai suna Fadila Abubakar.

Kamar yadda tashar “Kundin shahara” dake kan manhajar Youtube ta wallafa munga yadda matasan suka ritsa Fadila suna zaginta tare da dukan ta, kamar yadda zaku gani a cikin bidiyon da muka sanya muku a kasa.

Fadila tayi kokarin guduwa daga wajan da matasan suka ritsa ta amma bata samu damar guduwa ba, inda nan take suka kara azama wajan dukan ta da kuma zagin ta.

Advertising

Ga bidiyon nan a kasa domin kuga yadda matasan suke dukan Fadila suna zagin ta.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button