Advertising
Advertising
Labarai

Yanzu-yanzu: wasu mutane sun kone makarantar Abdulkarin mutumin daya sace Hanifa kuma ya kashe ta

Yanzu-yanzu: wasu mutane sun kone makarantar Abdulkarin mutumin daya sace Hanifa kuma ya kashe ta

Wasu mutane sun banka wuta a makarantar da Hanifa take karatu, makarantar su Abdulkarim mutumin daya sace Hanifa yayi mata kisan gilla.

Advertising

Wannan hukuncin da mutanen suka dauka ana ganin kamar sunyi rashin hankali sun aikata abin da ba dai-dai bane har a tarin Ubangiji, domin kuwa makarantar bata Abdulkarim bace ta wani bawan Allah ce wanda ya bawa Abdulkarim din haya.

Makaranta tana kusa da gidajen mutane bayin Allah, idan ansa wuta babu wanda yake da tabbacin wutar zata tsaya iya makarantar bai shafi gidan mutane ba.

Duk wanda yake da hannu a lalata dukiyar wani to ya dauka wa kansa bashi da zai biya da ladansa a ranar Hisabi.

Advertising

Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin kuga yadda aka kona makarantar, sannan akwai wasu hotuna a kasan bidiyon wanda aka dauka yayin da mutanen suke kona majarantar.

https://youtu.be/eYaSuAip7cc

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button