Advertising
Advertising
Labarai

Zaman kotu na farko da Abdulmalik mutumin daya yiwa Hanifa kisan gilla

Kamar yadda kuka sani al’umma sun zuba ido domin suna jiran wace rana za’a yankewa mutumin da ya yiwa Hanifa gilla hukunci.

Advertising

To a yau ranar Litinin aka fara zaman shari’a na kisan gillar da azzalimi Abdulmalik da abokin sa suka yiwa Hanifa.

Kamar yadda Abdulmalik ya fada da bakin sa kan cewa ya rusa rayuwar mutane da dama wanda a yanzu haka shima ya lalace ya rame gaba daya kashin kirjin sa ya bayyana a waje, sabida yana nutanin abin da ya shuka wanda zai girba a lokacin da aka gama shari’a.

Wanda yanzu haka bai soma ganin bala’i bama domin kuwa ko haka aak ce za’a kyale shi a daure to zuwa nan da wasu kwanaki sai koma kwarangwal daga shi har abokin sa wanda ya taya shi aikata mummunan kisa ga Hanifa.

Advertising

Balle kuma a yanzu muna sa rai a wannan zaman da za’a yi na kotu Abdulmalik tare da abokin sa bazasu sha ba, muna sa rai ma a yau din nan za’a yanke masa hukuncin kisa in Allah ya yarda.

Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button