Labaran Kannywood

Jaruman kannywood Teema Makamashi tayi magana domin a gaggauta hukunta mutumin da ya yiwa Hanifa kisan wulakanci

Ficacciyar jarumar masaba’antar kannywood Teema Makamashi ta bayyana a cikin wata bidiyo wanda ta wallafa a shafin ta na sada zumunta instagram, tana rokon ayiwa mutumin da ya kashe Hanifa kisan gilla.

Jarumar tace mai ake jira da wannan mutumin kawai a zartar masa da hukuncin da ya bace a gaban jama’a domin mu gani.

Ga dai bidiyon jarumar nan domin kuji bubuwan da take fada kan mutumin da ya yiwa Hanifa yarinyar da bata ji bata gani ba kisan gilla.

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button