Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Tirkashi: Kalli Jerin Sabbin Zawarawan Kannywood da Auren su ya Mutu Suka dawo Harkar film a Shekarar 2022.

Yadda wasu zawarawa suka tsunduma cikin Masana’antar kannywood domin yin harkar fim a dai dai lokacin da wasu jaruman ke yin Aure.

Advertising

A shekara 2022 jarumai da dama sunyi aure a masana’antar samari da kuma yan mata har abin ya zama tamkar gasa inda a yanzu kuma wasu zawarawa suka ta dawo harkar fim.

Tashar Arewapakage ta hada mana wani Bidiyon wanda ke dauke da sabbin zawarawan da suka dawo harkar.

https://youtu.be/M8a6r2XmbZY

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button