Labarai
Zargin ta’addanci akewa gwamnan Zamfara shiyasa ya koma APC malam yayi kaca-kaca da Matawalle
Zargin ta'addanci akewa gwamnan Zamfara shiyasa ya koma APC malam yayi kaca-kaca da Matawalle
Malam murtala assada ya yi wani bayani tun bayan shekara biyar da sunka wuce duk wanda yasa musa kamarawa yasan dan ta’addane, dalilin haka kuwa shine dan uwansa Bashir kamarawa wanda an kamashi a shekarun bayya da mota cike da bindigogi.
Advertising
Amma abin takaici harda wani babban jami’in imagireshin wanda shi ke musu iso na bindigogin ana kashen mutane sokoto kuma duk yan isa local Government ne.
Malam ya kara da cewa, wai wani zindiki yana fadin cewa su Allah yasa bata musu komai har bugun gaba sukeyi.
Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin kuji cikekken bayani daga bakin malamin.
Advertising
Advertising