Alakar Adam A Zango ta dawo Sabuwa da jarumar kannywood Zainab Indomie.
Kai jama’a wata sabuwar alaka ta sake kullum da tsohuwar jarumar kannywood Zainab Indomie da Adam A Zango.
Sa hango jarumin kannywood Adam Zango da tsohuwar yarinyar sa Zainab Indomie suna chashewa a daki sanye da kaya iri daya.
Ga duk me kallon fina finan Hausa na kannywood yasa cewa Zainab Indomie ta shigo masana’antar ne ta karkashin Adam Zango domin shiya sata tai suna kaman yadda su A’isha Najamu tayi suna cikin izzar so.
Wannan jaruma an dena jin duriyar ta tun bayan wata doguwar jinya da tayi wanda wasu suka fiddari da ita, Adam zango yayi namijin kokari akan rashin Lafiyar ta har zuwa sanda ta sami sauki. Sai dai koda jarumar ta sami sauki bata dawo harkar Fim ba Sai yanzu da aka ganta da jarumin suna taka rawa wanda hakan yay nuni da wani saban aiki jarumin zai saka wanda da ita a ciki kaman yadda zaku gani cikin Bidiyon nan.