Advertising
Advertising
Labarai

Alhamdulillah: Kasar Nageriya tayi nasarar cin gasar karatun Alkur’ani na nashiyar Afrika gaba daya

Yanzu yanzu muka sami wani labarin abin farin ciki yadda kasar Nageriya taci gasar karatun Alkur’ani na nashiyar Afrika gaba daya.

Advertising

Kamar yadda kuka sani a kwanakin baya da suka gaba ta an cire Nageriya daga gasar wasan kwallon kafa, wanda al’ummar Nageriya basu ji dadin hakan ba.

To a yanzu sai gashi Allah ya bamu abin da yafi na wasan kwallon kafar alkairi, kamar yadda shafin Arewa write ta wallafa labarin kamar haka.

A Lokacin Da Nijeriya Ta Faɗi A Gasar Kwallo, Allah Ya Ba Ta Ma Fi Alheri.

Advertising

Gasar karatun Alkur’ani na Afrika gabadaya rukunin izhu 60, Halima Abdullahi daga Jihar.

Zamfara ce ta lashe Gasar a matsayin na ɗaya a Gasar Karatun Alkur’ani Mai Girma na Afrika.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button