Advertising
Advertising
Wakokin Hausa

[Video Music] Sabuwar wakar Melery mai suna “Mata” wanda ta hada da Lilin Baba, Ummi Rahab, Azeema Gidan Badamasi

[Video Music] Sabuwar wakar Melery mai suna "Mata" wanda ta hada da Lilin Baba, Ummi Rahab, Azeema Gidan Badamasi

Sabuwar wakar Melery mai taken “Mata” wacce aka kawata ta ta hanyar yi mata kyakkyawan aiki.

Advertising

Mawaki Melery dai yayi fice wajan rera wakokin soyayya wanda shima a yanzu al’umma suna yi da shi, sabida yana rera wakokin da suke daukar hankalin masu sauraro.

A cikin wakar mai suna “Mata” ta tattara wasu jaruman kannywood da kuma ficaccan mawaki Lilin Baba, sannan akwai jaruma Azeema Gidan Badamasi sai jaruma Ummi Rahab.

Zaku iya kallon bidiyon wakar kai tsaye dake kasa domin kuji yadda aka rera wakar cikin salo da kwarewa.

Advertising

Ga bidiyon wakar nan a kasa domin ku kalla.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button