Uncategory
Wani bangare na maganar alkalin marigayiya Hanifa a lokacin da ake zaman kotu
Wani bangare na maganar alkalin marigayiya Hanifa a lokacin da ake zaman kotu
Tabbas duk tsuntsun daya janyo ruwa shi ruwan kan duka ya ubangiji kasa muyi kyakkyawan karshe, ka rabamu da aikata aikin dana sani.
Kamar yadda kuka sani dai har yanzu ana cigaba da tattaunawa akan maganar mutumin da ya kashe Hanifa, wanda a yanzu haka muka dami wata bidiyo na wani bangare na maganar alkalin marigayiya Hanifa.
Bidiyon wanda tashar “Alfurkan Ta’alim Tv” dake kan manhajar Youtube ta wallafa munga yadda alkalin marigayiya Hanifa yake bayani a lokacin da ake zaman kotun.
Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin kuji bayanin da alkalin marigayiya Hanifa yake a lokacin da ake zaman kotu.