An tona asirin mutanen da ake zargin suna taimakawa ‘yan ta’adda a jihar Sokoto da Zamfara, daga Murtala Assada Sokoto
An tona asirin mutanen da ake zargin suna taimakawa 'yan ta'adda a jihar Sokoto da Zamfara, daga Murtala Assada Sokoto
Malam murtala Assada Sokoto ya tattaro bayanai wanda yayi tonon asiri akan harkar ra’addanci da ta addabi jihar Sokoto da kuma Zamfara.
Sannan zakuji yadda malam murtala Assada ya fadi yadda wani al’amari ya faru tsakanin gwaman zamfara da Abubakar kamarawa.
Wanda ya fadi sunan wani babban dan siyasa a jihar sokoto amma sai ya sake kirashi yace shi a’a baya tare da shi bayan jami’an tsaro sun tattauna da shi.
Amma sai aka sanya masu yada labarai wato ‘yan soshiyal midiya na zamfara suka rinka rubuce-rubuce da cewa, an kama dan bafarawa domin basu da shiri da tsohon Gwamnan jihar Sokoto Dr Attahiru Dalhatu bafarawa.
Malam Murtala Assada Sokoto ya yi tonon asiri sosai a cikin bidiyon da zaku kalla a lokacin da aka yi zaman da shi.
Sannan kuma mallam Murtala Assada Sokoto yace, suna sane da jam’iyar adawa ta sokoto tana son yin amfani da matsalar tsaro suci zabe to wallahi zasu fara ta kan su a zaman da za’a mai zuwa.
Ga bidiyon nan a kasa domin kuji cikekken bayani daga bakin malam Murtala Assada Sokoto.