Advertising
Advertising
Labarai

Jerin wasu mutane ‘yan Arewa da suka hallaka kan su sabida soyayya

Jerin wasu mutane 'yan Arewa da suka hallaka kan su sabida soyayya

Faruwar irin wadan nan abubuwan na kisan kai bakon abu ne a kasar hausa sai dai masu sharshi kan tarbiyya suna alakanta hakan ne da yawan kallon fina-finan ketare, da matasan mu suke yawan kalla ako wane lokaci.

Advertising

Kamar yadda kuka sani kwanakin baya an sami matashin da ya rataye kan sa a dalilin soyayya, wanda hakan ta sake faruwa a kwanakin nan da muke ciki.

To a yau ne tashar gaskiya24 Tv dake kan manhajar Youtube ta kawo jerin wasu ‘yan Arewa da suka hallaka kan su sabida soyayya.

Soyayya dai babu abin da bazata iya sanya mutum ya yi ba indai har ka shiga cikin sosai, domin babu wani abu da mutum yake gani a gaban sa face masoyiyar sa, haka idan macece ita ma babu wanda take gani a gaban ta sai masoyinta wanda take kahna.

Advertising

Zaku iya kallon bidiyon dake kasa wanda tashar Gaskiya24 Tv ta wallafa domin kuji bayanin da aka yi akan mutanen da suka hallaka kan su ta dalilin soyayya.

Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla kai tsaye.

https://youtu.be/YadVDyNElb4

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button