Uncategory

Kaddarar da Yunus Yallo ya kara wadawa bayan hukuncin Shari’a.

A Yau An Kara Daukaka Karar Yunusa Yello Kuma Har An Dage shari’ar Zuwa Watan Uku na wannan shekara da muke ciki.

Kamar yadda kuka sani cewa Matashi Yunusa yello yana kulle a kurkuku tun kusan shekaru 4 zuwa 5 kenan sanadin wannan budirwar data musulinta ya aureta

Yunusa yello ya kasance bawan Allah muyumin kirki mai kokarin neman na kansa wanda nema ya dauke shi daga arewa zuwa kudu, Inda ya hadu da wannan Budirwa da muke gani a wannan hoto mai makon ya zauna sayi ta sabon Allah SWT, ya zaba jin tsoran Allah ta amince zata shiga addinin shi kuma ta aure shi.

Daga baya da iyayen ta suka samu labari ta biyo shi kano daga jihar su ta bayelsa suka biyo su har kano kuma suka nemo shi wanda daga karshe fadar kano karkashin Tsohon Sarki Khalifa Muhammadu Sunusi Lamido Sunusi || Ya mika musu shi, suka tafi da shi har bayelsa kuma tafiyar kenan har yau daga nan sai kotu a jihar su ta bayelsa ta yanke mai hukuncin shekaru 26 a gidan yarin jihar.

Yanzu Haka kuma an daukaka kara a porthacourt kuma ta dage karar sau ranar 17-03-2022 Din nan. Ku cigaba da bibiyar mu dan jin inda wannan shari’a zata kaya.

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button