Labarai
Satomi dan siyasar da ‘yan daba suka daki Fadila akan sa ya bayyana cewa bashi da hannu a ciki
Idan baku manta ba a ‘yan kwanakin nan da suka wuce mun kawo muku labarin wasu ‘yan daba da suka daki wata baiwar Allah mai suna Fadila, wanda sun yi mata hakan ne sabida tayi magana akan wani dan siyasa na jihar Borno mai suna Satomi.
Advertising
To shidai Satomi ya nisanta kan sa da aika-aikar da ‘yan dabar suka yi, inda yace bashi da hannu a cin mutuncin da suka yiwa baiwar Allah mai suna Fadila.
Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin kuji bayanin da dan siyasar wato Satomi yayi wanda yake nuna bashi da hannu akan cin mutuncin da ‘yan dabar sukayiwa Fadila.
Ga bidiyon nan a aka domin ku kalla kai tsaye.
Advertising
Advertising