Wakokin Hausa
Abdul Sahir – Ra’ayina
Fitaccen mawakin Hausa Abdul Sahir jarumi cikin fim din kwana Chasa’in ya saki sabuwar wakar sa mai taken suna “Ra’ayina” Za mu so ace masoya wannan mawaki sun saurari Wannan Sabuwar wakar.
Abdul Sahir ba bako bane wajen kawo muku wakoki masu masu dadi ba. Zaku iya danna Download ko kuma ku saurara domin sauke ta acikin wayoyin ku na Android cikin sauki.
Ku kasance da Hausadailynews.com dan samun zafafan wakokin Hausa dama na duniya baki daya.