Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

An gano dalilin Ficewar jarumar kannywood daga Masana’antar.

Wata matashiya a masana’antar ta kannywood me suna husnah Ahmad Annuri, ta bayyana ficewar ta a masana’antar, takuma yi alkawarin bazata sake sawowa harkar ba.

Advertising

Jarumar bata bada wata hujjar ficewar tata ba kawai dai ta wallafa hakan ne a shafin ta na sada zumunta, duk da dai mutane zasu so su san dalilin fitar tata.

kafin wannan jaruma akwai jadumai da dama da suka fice daga wannan Masana’antar kaman su Maryam ab Yola da sauran su.

Har zuwa yanzu dai duk jaruman da suke ficewa a sabgar bada taba iya fadin dalilan su na fita a Masana’antar, sai dai wannan jruma ta rubuta wanna sako na fitar tata a shafin ta na Instagram kaman haka.

Advertising

“Assalamu Alaikum Warahmatullah, Ni Husnah Adam Annuri daga yau 21st January 2022, na bar masana’antar film in Sha Allah”. Ga kuma hoton wallafar daga shafin jarumar.

Sai dai duk da jarumar bata fadi dalilin ficewar tata ba hakan yayi nuni da cewar aure jarumar zatai shine dalilin fitar tata kamn yadda wasu daga cikin masu yi mata comments din fatan Alkhari ya nuna.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button