Labarai
Har yanzu shiru kake ji tun bayan da yan Sanda suka tasa keyar Engr. Muazu Magaji.

Har yanzu shiru kake ji tun bayan da yan Sanda suka tasa keyar Engr. Muazu Magaji Dan Sarauniya bayan wata hira da gidan talabijin ta trust tai dashi a abuja.
Engr. Muazu Magaji Dan Sarauniya ya kasance tsohon kwamishinan ayyuka a jahar, Wanda gwamnatin jihar kano ta cire shi tun bayan kamashi da wani lefi bisa zarginsa da wasu kala man batanci ga mutuwar Malan Abba Kyari shugaban ma’aikatan kasar.
Gwaman kano Dr. Umar Abdullahi Ganduje yasa an kama Engr. Muazu Magaji Dan Sarauniya bisa cin zarafin gwamnatin sa dana iyalensa tun bayan sauke shi daga kujera sa.
Sai dai har zuwa yanzu Engr. Muazu Magaji Dan Sarauniya yana hanun yan sanda a jihar ta Abuja badu sake shi ba.