Advertising
Advertising
Labarai

Allahu Akbar: Mahaifiyar Abdulmalik makashin Haneefah ta cika wandan ta da iska tun bayan samun labarin lamarin.

Mahaifiyar Abdulmalik ta cika wandon ta da iska bayan jin abinda danta ya aikata sabida kada wasu fusatatun matasan suje su hallaka ta kan jin haushin abin da danta yayi.

Advertising

Domin kuwa kamar yanda kuka sani, irin wadannan fusatattun matasa sunje sun banka wa makarantar Abdulmalik din wuta mai suna Nobel Kids, wannan kuma shine yasa mahaifiyar Abdulmalik din ta gudu ta bar gida, saboda tsoron kar itama wasu suje su kona gidan da take ciki, ko kuma ma su kashe ta.

Gidan jaridar Daily Trust ce ta wallafa wanna labari na gudun ita mahaifiyar Abdulmalik din. Haka zalika mahaifiyar tasa tace bazata iya rike ya’yan saba.

Wani mazaunin unguwar yace babu wanda zai iya fadan hakikanin inda mahaifan Abdulmalik din suka tsere har zuwa yanzu.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button