Labarai
Bayan an sami Umar kanin Sadiya Haruna ita kuma an nemeta an rasa
Bayan an sami Umar kanin Sadiya Haruna ita kuma an nemeta an rasa

Bayan labarin batan Umar kanin Sadiya Haruna to a yanzu an same shi amma ita Sadiya Haruna an rasa ina take, domin an tabbatar da bata kowa ne satation a garin kano.
Amma ana ganin Umar kanin nata data wallafa hoton sa tana cewa an dauke shi to wannan ba shi bane, domin ana ganin wannan Umar din ya girmi wancan.
Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin ku tabbatar da Umar kanin Sadiya Haruna ne wanda aka dauke shi, ko kuma wani Umar din ne daban.
Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla.
SUBHANALLAH KALLI yanda Nafisa Abdullahi keyin rawar Michael Jackson da kananan kaya
https://youtu.be/TVbj8bHfI1A