Uncategory

Yadda wani matashi ya karbi Musulunci saka makon kallon izzar so.

Wani matashi yayi tafiyayya har garin kano domin yazo ya musulunta sakamakon kallon wani Fim mai dogon zan mai suna Izzar So wanda jarumi lawan Ahmad ke haskawa a manhajar YouTube. cikin wata tasha mai suna Bakori tv.

Izzar so a ita cewa shine fim na farko wanda ya karbu a gurin jama’a cikin fina finan da ake haskawa a manhajar a arewacin Nigeriya, Haka zalika yana daya daga cikin fina finan da ake nuna musulunci da sanin darajar shugaban halitta Annabi Muhammad SAW.

Mutumin dai yayi tataki ne tundaga Jihar Cross River, A halin yanzu dai ya karbi Musulunci, Inda ya sauya suna daga Jhon Zuwa Umar. Muna fatan Allah ya kara daukaka musulunci da musulmi

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button