Advertising
Advertising
Labarai

An kama wasu matasa da suka daddatsa wata yarinya suka zuba a tukunya zasuyi tsafi da ita domin suyi kudi

An kama wasu matasa da suka daddatsa wata yarinya suka zuba a tukunya zasuyi tsafi da ita domin suyi kudi

Har yanzu dai ana samin mutanen da suke kaiwa kan su ga halaka ta hanyar cewa sai sun yi kudi tako wace hanya.

Advertising

To a yau kuma sun sami labarin wasu matasa da aka kama su da laifin kashe wata yarinya da niyyar yin tsafi da ita domin suyi kudi.

Matasan da suka aikata wannan babban laifin duk cikinsu babu wanda ya haura shekara 20, inda suka je wajan boka ya basu asiri domin suyi suyi tsafi da yarinya suyi kudi.

Bayan nan suka kama wata yarinya karama suka kashe ta, sannan suka daddatsa gawarta suka zuba a cikin tukunyar da zasuyi tsafin.

Advertising

Matasan sun bukaci sukyi kudi ta haramtacciyar
hanya amma burin su bai cika Allah ya tona musu asiri, ‘yan sanda suka yi nasarar kama su.

Kasar Nageriya tana cikin fargaba sannan makomar wasu daga cikim matasan Nigeria abin tsoro ne, babu inda zaka ga danyen aiki irin wannan yana faruwa sai a Kasar mu Nigeria.

Muna rokon Allah ya sauwake mana wannan musifar Ameen.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button