Labarai

Jaruma Teema Makamashi tayi magana akan masu zargin ita ta saka aka sace Sadiya Haruna mai kayan mata

Jaruma Teema Makamashi tayi magana akan masu zargin ita ta saka aka sace Sadiya Haruna mai kayan mata

Bayan cece-kucen da aka fara akan batan Sadiya Haruna wanda aka neme ta sama da kasa aka rasa ta, har aka fara alakanta abin da abokiyar rigimar ta a kwanakin baya ficacciyar jarumar kannywood Teema Makamashi.

To a yamzu mun sami wata wallafa a shafin jaruma Teema Makamashi inda take nuna cewa bata da hannu a cikin abin da ya faru da Sadiya Haruna, domin wasu zasu yi zaton ko dan rikicin da suka yi a baya ne yasa Teema Makamashi tayiwa Sadiya Haruna wannan abin.

Bayan wallafar da jaruma Teema Makashi tayi a shafin nata ta sake saka wata sautin murya a kasan wallafar wani dan gajeren rubutun da tayi, wanda yake nuna bata da hannu a batan Sadiya Haruna.

Jaruma Teema Makamashi tayi wallafar ne kamar haka.

Kunce anyi kidnapping din ta hahahaha wallahi sharrin ku kan ku zai koma.

Sannan kuma sai jaruma Teema Makamashi ta saka sautina muryar bayan rubutun data wallafa, ga dai sautin muryar a kasa domin ku saurara.

https://www.instagram.com/tv/CZVYiwqoVvU/?utm_medium=copy_link

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button