Wakokin Hausa

Kawu dan sarki – Ribar So

Fitaccen mawakin Hausa Kawu Dan Sarki ya saki sabuwar wakar sa mai taken suna “Ribar So” Za mu so ace masoya wannan mawaki sun saurari Wannan Sabuwar wakar.

Kawu Dan Sarki ba bako bane wajen kawo muku wakoki masu masu dadi ba. Zaku iya danna Download ko kuma ku saurara domin sauke ta acikin wayoyin ku na Android cikin sauki.

Download

Ku kasance da Hausadailynews.com dan samun zafafan wakokin Hausa dama na duniya baki daya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button