Labarai
Subhanallah: An kama wani Tsoho tukuf yana lalata da wata yarinya a gonar sa.
Wasu matasa sun riski wani Tsoho turmi da tabarya yana lalata da wata yarinya wadda bata gaza shekara sha biyar ba a cikin gonarsa.
Wannan yarinya tace ba wannan ne karo na farko ba da tsohon yay lalata da ita ba domin kuwa har da kawayenta sunzo yayi kuma yana daukar kudin da bai gaza 300 ba zuwa 100.
Matasan da zuka riski Tsoho sunce mashi ya fadi tsakanin da da allah sau nawa ya taba fasikanci da yarinyar, Inda ya ce tsakanin sa da Allah sau uku ne sunayi.
Mun sami wannan video daga tashar kan YouTube mai suna Mamaki Tv.
Allah ya shirya ya kuma cigaba da tona musu asiri. Ku cigaba da bibiyar shafin mu dan samun zafafan labarai