Advertising
Advertising
Labarai

Yanzu-yanzu wasu mutane sun sake daukewa kanin Sadiya Haruna bayan wanda aka dauke a baya

Yanzu-yanzu wasu mutane sun sake daukewa kanin Sadiya Haruna bayan wanda aka dauke a baya

Sadiya Haruna mai kayan mata ta sake yin wata wallafa a shafin ta na sada zumunta istagram wanda yake nuna cewa, an sake daukewa wani kanin ta mai suna besty a jiya bayan ya fita da motar ta.

Advertising

Sadiya Haruna ta wallafa wani dan gaheren rubutu a shafin nata domin al’umma su taimaka mata a ceto mata kanin ta besty, inda tayi wallafar kamar haka.

Duk maisona ya taimaka sabida ma’aikin Allah ban da kowa sai Allah da manzon sa pls be sronge.

Bayan wannan wallafar rubutun da Sadiya Haruna tayi, sai ta kara wallafa wani sautin murya wanda yake nuna bayyana cewa tana cikin damuwa har ma take cewa.

Advertising

Ita kan ta ma batasan mai tayi ba jiya an kama besty kanin ta batasan ma an kama shi ba kwanan sa biyu a wajan su, tana kwance besty ya fita da motar ta sai taji labarin cewa an kama shi a bakin tashir.

Amma labarin data samu bada bakin jami’an tsaro bane daga wasu mutane na daban ta sami labarin, sai tayi waya da besty take fada masa duk wani sakonni da zai aiwatar ashe a lokacin suna tare da jami’an tsaro suna buye da shi domin su kama Sadiya Haruna.

Sadiya Haruna ta saje fashewa da kuka tana cewa suje inda take mana domin su tafi da ita domin ‘yan uwa da abokan arziki su shaida sune suka tafi da ita.

Bayan nan sai kanin nat besty ya tora mata sako ta cikin wayar ta yana fada mata duk abin da yake faruwa.

Zaku iya sauraron sautin muryar da muka sanya a kasa domin kuji bayanin da Sadiya Hatuna take, bayan da aka sake dauke mata daya kanin nata mai suna besty.

Ga sautin muryar nan a kasa domin ku saurara.

https://www.instagram.com/tv/CZZk4AEKocO/?utm_medium=copy_link

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button