Month: February 2022
-
Labarai
An sami tashewar Bom a karamar hukumar kaduna ta kudu a daren ranar Lahadi
Rundunar ‘yan Sandan jihar Kaduna ta tabbatar da fashewar bom a jiya Lahadi da daddare a unguwar Kabala dake karamar…
Read More » -
Labaran Kannywood
Nafisa Abdullahi tayi martani akan auren da abokan aikin ta suka yi Hafsat Idris da Aisha Aliyu Tsamiya
Kamar yadda kuka sani a yanzu haka ana tsaka da cece-kuce kan maganar auren jarumar masana’antar kannywood, Hafsat Idris da…
Read More » -
Labarai
Abba Kyari ya kuma nemi kotun ta tilasta wa NDLEA ta biya shi Naira miliyan 500 saboda keta hakkinsa na dan Adam
Wata Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Babban Birnin Tarayya Abuja a ranar Litinin ta ki amincewa da bukatar…
Read More » -
Labaran Kannywood
Tsohuwar jaruma Mansurah Isah ta hada gagarumin bikin Birthday da ya dauki hankulan jama’a
Tsohuwar jarur masana’antar shirya fina-finan hausa ta kannywood “Mansurah Isah” ta ta hada wani gagarumin bikin murnar zagayowar ranar haohuwar…
Read More » -
Labaran Kannywood
Rahama Sadau ta janyowa kan ta saban cece-kuce kan wasu hotuna data dauka da abokan aikin ta
Kamar yadda kuka sani Rahama Sadau jaruma ce a masana’antar Kannywood da Nollywood wanda a yanzu tafi bada karfi a…
Read More » -
Labaran Kannywood
Jaruman Kannywood mata da sukai Auren sirri ba tare da an saniba sai daga baya.
Kaman yadda kuka sani wannan shine karo na uku da jaruman Kannywood ke Angwancewa cikin sirri ba tare da an…
Read More » -
Labarai
Da dumi Dumi: Gwamatin Saudiya ta sanya doka me zafi ga masu sanya gajeran wando.
Gwamnatin Masarautar Saudiyya ta sanar da haramta wa maniyyata sanye gajeren wando yayin shiga masallatan Harami biyu masu tsarki, wato…
Read More » -
Labarai
‘Yan sanda sun yi nasarar ceto wasu mutane 7 da ‘yan garkuwa suka sace a Zamfara
Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara tare da hadin gwiwar sojojin da aka girke a yankin Dansadau a Karamar Hukumar Maru…
Read More » -
Labarai
Yadda sojojin Nigeriya suka shirya Gasar rawa daomin tabbatar da zaman lafiya a kasar.
Rundunar (OPSH) a Filato ta shirya gasar raye-rayen al’adu don inganta zaman lafiya a tsakanin kabilu daban-daban a Karamar Hukumar…
Read More » -
Labarai
Wata Amarya ta suma yayin da aka daura auren kawarta da Angon da zata aura bayan ita taki
A wani labari da muka samu a yau daga shafin Northern hibisuss dake kan dandalin sada zumunta na instagram, inda…
Read More »