Advertising
Advertising
Wakokin Hausa

[Video Music] Sabuwar wakar Ado Gwanja mai suna “Kyan Rawa” 2022

[Video Music] Sabuwar wakar Ado Gwanja mai suna "Kyan Rawa" 2022

Ficaccan mawakin masana’antar kannywood kuma jarumi Ado Gwanja ya saki sabuwar wakar sa mai suna “Kyan Rawa”, wanda wakar ta burge masoyansa matuka.

Advertising

Kamar yadda kowa duk wani mai kallon shirin fina-finan hausa yasan Ado Gwanja domin takarawar ganin da yake, sannan kuma yake fitowa a matsayin mai sa abin dariya.

Ado Gwanha dai ya yi kaurin sunan da al’umma suka san shi yara da manya wanda a kwanakin nan sunan sa ya kara sanuwa a wajan al’umma, duba da yadda yake yawan rera wakokin kala-kala wanda suke daukan hankulan mutane.

To a wannan lokacin ma Ado Gwanja ya sake rera wata sabuwar wakar mai suna “Kyan Rawa” wanda ita ma.har ta fara sanuwa a wajan al’umma.

Advertising

Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin ku saurari sabuwa wakar da mawaki Ado Gwanja ya rera.

Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla kai tsaye.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button