Labarai

Aminu Waziri Tambuwal ya fadi dalilin da yasa yafi sauran ‘yan takarar shugaban kasa cancanta a zaben 2023

Bayan gwamnan jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyar (PDP) wanda yayi a shalkwatar ofishin jam’iyar PDP.

Gidan jaridar murya amurka wato voahausa sun tattauna da Aminu Waziri Tambuwal akan shin mai yasa yake ganin yafi sauran yan takara cancanta.

Inda ya fadi irin gwagwarmayar da yayi a fagin siyasa tun shekarar 2003 zuwa yanzu har ma yace shi mulki na Allah ne.

Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin kuji cikekkiyar shirar da gidan jaridar amurka tayi da gwamnan jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal.

Ga bidiyon nan a kasa sai ku kalla kai tsaye.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button