Labarai

Maliya Ibrahim wanda ya sadaukar da rayuwar sa tun farkon yaki da Boko Raham ya hadu da ajalin sa a yau

Maliya Ibrahim Sa’id Kwamandan yakin Civilian JTF ne wanda ya sadaukar da rayuwarsa tun farkon al’amari wajen fada da annoba ‘yan Boko Haram.

Ya hadu da ajalinsa yau Laraba a hanyar Biu
zuwa Damboa sakamakon harin bomb na ‘yan Boko Haram.

Tarihin yaki da Boko Haram ba zai taba mantawa da Maliya ba, mutuwarsa zai bar babban gibi a bangaren yaki da Boko Haram
Ga yadda motar da yake ciki ta zama bayan motar ta taka bomb.

Muna rokon Allah Ya karbi shahadarsa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button