An kama mutumin da yake aikata lalata da wata karamar yarinya ‘yar shekara goma
An kama mutumin da yake aikata lalata da wata karamar yarinya 'yar shekara goma
Kamar yadda kuka sani sani dai yiwa yara kanana fyade a wannan zamanin ya zama abin da ya zama, domin akan sami wasu marasa imani wanda suke cutar da kananan yara mata ta hanyar yi musu fyade.
To a yau ma dai mun sani wani rahoto akan wani mutumi da ya aikatawa fyade har sau uku akan wata karamar yarinya ‘yar shekara goma, sannan ya yi mata barazana kan cewa idan ta fadawa wani sai ya hukunta ta.
Ga dai yadda cikekken rahoton yake.
Assalamu alaikum Ina wuni ya hidima. Please ku taimaka anema wa wannan yarinya justice, sunanta fatima, from (kabusa village) Abuja. Wani ne yayi raping inta a anguwan su.
Tace sau uku yakeyi amma a third time inne iyayenta suka gane hakan ,kuma ya tsorata That inta fada wa iyayenta saiya kashetal Help a needy soul please.
Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin ku saurari sauran bayani a ciki.