Advertising
Advertising
Labarai

Kungiyar masu tallan ruwa peru water sunyi barazanar tafiya yajin aiki.

Kungiyar Masu Tallan Ruwa (Pure Water) a Kano sun yi barazanar tafiya yajin aiki akan karin ledar ruwan da akayi daga Naira 100 zuwa Naira 200.

Advertising

Kungiyar masu tallan sun yi chin chirindo bakin kofar Gidan radiyo Aminci dake kano domin su gayawa duniya irin rashin adalcin da akai musu da kan karin kudin ruwan daga 100 zuwa 200.

A zantawar da akai dasu sun bayyana cewa kudin yayi musu tsada.. Sabida suna siyar da ruwan kan biyu shabiyar a hakan ma wasu ba iya siya suke ba ballantana kuma ya koma 10 duk daya.

A karshe dai Masu bara zanar tafiya yajin aikin sun roki gwamnati kano kan tasa a sakko da ruwan farashin yadda ake siya.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button