Mai bada umarni a kanngwood Hamisu Iyantama ya bayyana yadda rayuwar sa ta kasan ce tun yana karami har kawo yanzu
Mai bada umarni a kanngwood Hamisu Iyantama ya bayyana yadda rayuwar sa ta kasan ce tun yana karami har kawo yanzu
Kamar yadda kuka sani gidan jaridar BBC Hausa suna shira da jaruman kannywood da manyan ‘yan siyasa da duk masu wani mukami, a cikin wannan shirin nasu na daga bakin mai ita.
To a yau ma gidan jaridar BBC Hausa sun yi shira da ficaccan mai bada umarni na masana’antar kannywood Hamisu Iyantama, a shirin nasu na daga bakin mai ita inda ya fadi tashirin rayuwar sa da abin data kun sa.
A cikin shirar tasu Hamisu Iyantama ya bayyana harkokin da yafi gudanarwa a rayuwar sa irin su, Siyasa, kasuwanci kuma jarumi mai bada umarni a masana’antar shirya fina-finan hausa ta kannywood.
Zaku iya sauraron shirar da BBC Hausa tayi da Hamisu Iyantama a shirin su na daga bakin mai ita, domin kuji tarihin rayuwar sa tun yana karami har Allah ya kawo shi yanzu da har ya sami wani matsayi a rayuwar sa.
Ga shirar tasu nan a kasa domin ku kalla ku saurara.