Labarai
Wani mutun ya bayyana yadda wani abokinsa yaya garkuwa dashi.
Wani ba magidan ci ya bayyana yadda wani abokinsa yay garkuwa dashi cikin wani Bidiyon da hukumar yan sanda suka wallafa.
Advertising
Harkar garuwa da mutane a Nigeria ta zama ba bakuwa ba. kasancewar yadda ake kama yaro a kama babba.
A irin haka ne ma wani malami yay garkuwa da dalibarsa daga bisani kuma ya hallaka ta.
Wannan mutumi da yay garkuwa da abokin sa ya bayyana yadda hakan ta faru cikin wani Bidiyon da hukumar yan sanda suka wallafa kaman yadda zaku gani a kasan wannan rubutun.
Advertising
Advertising