Labarai

Zazzafan martanin wata budirwa yar TikTok akn fada mata gaskiya da akai.

Wata Budirwa mai suna Zainab Mazankwaila Yar Asali jihar Kaduna tayiwa jama’a da suke cewa a gaya mata gaskiya martani mai zafi a wani Bidiyo da zaku gani a kasa.

Kaman yadda kuka sani dai a yanzu Dandalin TikTok ya zama wajen iskanci da wasu yan mata keyi, haka zalika ya zama wajen habaici da zage zage a wajen wasu mutanen.

Idan baku mantaba a kwanan baya an sami sabani acikin wasu mata guda biyu Jamila Suddenly da Aisha zakee wanda har hakan yakisu da zubar da jini a tsakanin su.

Haka ita kuma wannan Budirwa mai suna Zainab Mazankwaila tayi martani ga masu cewa ta dena shigar banza da rawar iskanci sabida ita musulmace. Nafa budirwa ta wallafa wannan Bidiyon da zaku gani a kasan rubutun.

Download

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button