Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Adam A Zango na kokarin sakin wani Mashahurin saban shirin sa mai suna Asin da Asin

Fitaccen mawakin Hausa kuma jarumi a masana’antar kannywood Adam A Zango na kokarin sakin wani Mashahurin Fim dinsa mai taken suna “Asin da Asin

Advertising

Adam A Zango ba bako bane wajen kawo shirye shirye masu dadi wanda suke zuwa da salo kala kala. Kaman yadda mashahurin jarumin ya fitar da wani fim mai suna Gwaska.

Jarumin ba bako bane wajen kokarin ya faran tawa masoyansa rai ba kaman yadda yayi wani Fim dinsa mai suna farin Wata amma daga baya kuma ya dakata dayinsa.

Ga yadda daukan ya kasance.

Advertising

Advertising

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button