Advertising
Advertising
Labarai

Wani Malamin kiristoci yayiwa iyayen Deborah Goma ta arziki.

Iyayen Deborah sun gamu da arzikin su ta Sanadiyar Rasuwar yar su.

Advertising

Kaman yadda masu karatu suka sani Deborah itace dalibar da tai batanci ga fiyayen halitta Annabi Muhammad (S.A.W) a wata kwalejin ilimi dake Sokoto, Tunai daliban makarantar sukai gan gami sika hallaka.

Bayan an halaka Deborah Abubuwa sun faru da dama inda kiristoci suka ringa halaka musulmai dake kudancin Nigeria sabida daukar fansar Deborah.

zaku iya kallon cikaken rahoton cikin wannan bidiyo dake kasa

Advertising
https://youtu.be/D54K6BP-Hr4

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button